Album
ALBUM: Ado Gwanja “Amada Complete Ep”
Adamu Isah Wato (Ado Gwanja,) Ya Saki Sabuwar Karamin Album Dinsa (Ep) Mawakin Dai Ya Kwana Biyu Bai Saki Sabon Wakar Sa Ba. Ballantana Kuma Sabon Album. Sai Dai Yaga Yakamata Ya Sakema Masoyansa Sabon Album Kafin Fitan Wannan Shekarar.
Mawakin Dai Ya Saki Wakokin Ne Guda Shida, Inda Cikin Wakokin Ya Yayi Guda Daya Tare Da Ali Jita Mai Suna (Na Saba Dani Dake)
Tracklist:
2. Kyan Rawa
3. Amada
4. Na Saba Dani Dake (Ft. Ali Jita)
5. An Gamu
6. Ameenah