Album

Album: Abdul D One – Tushe Alkawari Album

Mawakan Dake Karkashin Kamfanin Shareef Studio, Muhammad Melery, Khairat Abdullahi, Tare Da Abdul D. One Duka Sun Fitar Da Sabbin Kundin Album Dinsu,

Mun Sami Kawo Muku Na Abdul D. One Mai Taken Tushen Alkawari Album Din Ya Kunshi Wakoki Da Dama Har Guda Goma Sha Tara, (19) Tracks.

Sai Dai Bazamu Sami Kawo Muku Su Duka Ba, Saboda Wasu Dalilai, Hakan Yasa MuKa Zabo Muku Wasu Daga Cikin Wakokin Na Cikin Kundin Nashi

1, Best Of Tushen Alkawari

2 Tushen Alkawari Song

3, Ba Sabo

4, Hello Hello

5, Jaruma

6, Murmushi Nake

7, Ranar Karshe

8, Kece Sanadina

9, Tun Ran FarKo

10, Alkawari

Back to top button
error: Content is protected !!