Album
ALBUM: Abdul D One SaKo Daga Zuciya Complete Album
GareKu Masoya Wakokin Fitatccen Shahararren Mawakin Hausa .. Wato Abdul D One. Ga Wasu Zababbun Wakoki Daga Album Dinsa Da Ya Sakar A Baya Bayan Nan .. Mai Suna SaKo Daga Zucoya
Album Din Ya Kunshi Wakoki Guda Ashirin Da Daya (21) Wakokin Damu Zakulo Muku Su Sune Kamar HaKa Kafin Ku Sami Cikakken Album Din
1. Best Of Sako Daga Zuciya
2. Yabon Annabi
3. Tani Da Manu
Asha Sauraro Lafiya