Kannywood

Akwai Yiwuwar Ado Gwanja Ya Saki Matarsa

Ana Kishin Kishin Kan Cewa Ado Gwanja Ya Saki Matarsa Maimuna, Bisa Wasu Dalilai Da Su Bayyana. Sai Dai Har Yanzun Babu Wani Kwakwaran Hujjar Daya Tabbatar Da Haka.

Dalilan Kuwa Sun Hada Da Yanzun Ado Gwanja Ya Daina Nuna Irin Soyayyar Da Yakema Sahibar Tashi Kamar Yanda Ya Saba.

Kuma Ana Yawan Ganinta Wajen Shaqatawa Ita Kadai Ba Tare Dashi Ado Gwanjan Ba. Itama Yanzun Bata Nuna Soyayyar A Fili Kamar Yanda Ta Saba Nunawa A Baya.

Akwai Wasu Dalilai Da Dama Da Suke Nuna Cewa Akwai Alama Yanzun Babu Igiyar Aure A Tsakaninsu.

Kalli Wannan Bidiyon Domin Samun Cikakken Bayani.

 

 

Back to top button
error: Content is protected !!