Iyalai
Akwai Alfanu Da Fa’idoji A Auran Mace Masifaffiya
Akwai Alfanu Da Fa’idoji A Auran Mace Masifaffiya – Sheikh Daurawa
Fa’idoji Guda Bakwai Na Auren Mace Masifaffiya: Daga Sheikh Aminu Daurawa
1. Zata mayar dakai mai yawan ambaton Allah.
2. Idan kana da ƙiba masifar ta kaɗai zai ramar da kai.
3. Zata sa ka dinga fita kasuwa da wuri kuma ba zaka zo gida da wuri ba sai tattalin arzikin ka ya yawaita ko aikin office kake ba zaka makara ba.
4. Zata saka ka daina kallon matan mutane, sannan musifar ta zai saka kullum ka dinga goge-goge a wayar ka, kaga ka zama mai tsoron Allah.
5. Zata saka ka koma yin biyayya ga mahaifiyar ka.
6. Zata koya maka tsayuwar dare (Qiyamullaili) kana cewa Allah ga matata ta fitine ni, ka zama mai ibada.
7. Za’a dinga kankare maka zunubi saboda masifar ta.