Kannywood

Aisha Humaira Ta Dauki Nauyi Karatun Yaron Da Yayi Tattaki Daga Bauchi Zuwa Kano Domin Ganinta

Allah Sarki Jarumar Kannywood “Aisha Humaira” Ta Dauki Nauyi Karatun Yaron Da Yayi Tattaki Daga Bauchi Zuwa Kano Domin Ganinta

Daga karshe dai jarumar KannyWood Aisha Humaira, ta hadu da yaron da ya taso daga Bauchi zuwa Kano domin yaganta, ta dauki nauyin karatun yaron, ta kuma bawa mahaifiyar yaron jari domin ta cigaba da kula da yaron.

Don kara farantawa yaron, har abinci taci tare dashi. Hakika Aisha Humaira ta kyauta, Allah ya saka mata da Alkhairi.

Daga ƙarshe A’isha Humaira ta yi kira ga iyaye da su cigaba da kula da amanar ƴaƴansu da Allah Ya ba su domin kare su daga faɗawa haɗarurrukan rayuwa.

Back to top button
error: Content is protected !!