KannywoodLabarai

Aisha Humaira Ta Caccaki Mata Masu yin Ciko

Wata Sabuwa! Yawancin Mata Kaso 90 Cikin Dari, Suna Cikon Gaba Da Baya, Ba Shape Dinsu Na GasKiya Bane, Aisha Humaira Ta Tonawa Mata Asiri.

Wani Sabon Video Da Aisha Humaira Ta Saki Ta Nuna Rashin Jin Dadinta Inda Taga Mata Da Dama A Wannan Zamanin Sun Koma Yin Ciko Domin Daukar Hankalin Maza, Hakan Yasa Aisha Humaira Ta Fito Tayi Bidiyo.

Ta Bayyana Cewa Yawancin Mata Da Ake Ganinsu Da Kyansu A Wannan Zamanin, Bana Gaske Bane, Kyan Bogi Ne, Saboda Da Yawa Suna Ciko Ne A Bayansu (Mazaunai) Da Kuma Gabansu.

Wannan Dalilin Ne Yasa A Fara Taso Yan Mata Musanman Ma Na KannyWood A Shafin Sada Zumunta, Inda Ake Ce Musu “Ciko Phone Store” Wasu Kuma Ake Ce Musu, Aisha Humaira Ta Tona Musu Asiri,

Ga Bidiyon Bayanin Na Aisha Humaira,

Back to top button
error: Content is protected !!