Kannywood

Aisha Dan Kano Ta Tafi, Aisha Dan Kano Ta Dawo

Aisha Dan Kano Ta Tafi Wata Ta Dawo, Diyar Marigayya Tsohuwar Jarumar Barkwanci Aisha Dan Kano Ta Shigo HarKar Fina Finan Hausa, Inda Itama Tazo Da Salo Irin Na Mahaifiyar Nata.

Shin Kunaga Wannan Yarinyar Nata Zata Iya Maye Gurbin Mahaifiyar Nata Kuwa??

‘Yar Jarumar Ta Wallafa Bidiyoyinta Inda Take Koyi Da Mahaifiyar Nata. Kalli Bidiyoyin Yar Gidan Aisha Dan Kano Anan.

 

NgHausa

I am YusHau Uba, CEO/Founder Of HausaMini.Com.Ng
Back to top button