IyalaiKannywood

Ahmad Musa Ya Sake Yin Aure Karo Na Uku

Shahararren Dan Kwallon Kafan Nigeria, Ya Sake Yin Aure A Karo Na Uku, Dan Wasan Kuma Captain Din Super Eagles Ya Kara Auren Ne A Cikin Satin Nan.

Inda Ya Auri Wata Kyakyakyawar Budurwa Shuwa Arab Mai Suna Maryam. Muna Fatan Allah Ya Bashi Zaman Lfy.

Idan Baku Manta Ba. Kwanakin Baya Ne Mu Kawo Muku Labarin “Dan Wasan Nigeria Shehu Abdullahi Ya Kara Aure” Wanda Shi Shehu Abdullahi Aboki Ne. Kuma Na Hannun Dama Ne Ga Ahmed Musa, inda Ya Aure Naja’atu Muhammad, Kawa Ga Jaruma Maryam Yahaya.

Ga Bidiyon Shagalin Bikin Nashi Anan

Back to top button
error: Content is protected !!