Kannywood

Ahayye Lilin Baba Ya Biya Sadakin Ummi Rahab

AHayye!! Lilin Baba Ya Bisa Kudin Auren Ummi Rahab, Inda Ya Kusan WUFF! Da Ita A Zahiri. Har Ansa Ranar Auren Nasu Kamar Haka….??? Mun Sami Laabrin Cewa Mawakin Nan Lilin Baba Ya Gama Biya Kudin Auren Masoyiyarsa Wato Ummi Rahab. Inda Yanzun Kawai Abin Daya Rage Asa Rana Sai Kuma Shan Biki.

Wannan Auren Nasu Ana Fatan Bazai Wani Dauke Lokaci Ba. Inda Akesa Ran Nan Bada Jimawa Ba Za.a Gudanar Da Shi. Mun Sami Labarin Ne Ta Kafar Tashar Tsakar Gida YouTube Channel. Inda Ya Kawo Labarin Kamar Haka A Wannan Bidiyon.

https://youtu.be/CopKEJMABUM

Back to top button
error: Content is protected !!