Labarai
Ado Gwanja Yayi Martani Kan Kamashi Da Ace Za.ayi
Martanin Ado Gwanja Kan Kamashi Da Gwamnatin Kano Zatayi Saboda Sabuwar Wakarsa Ta “CHASS” ASOSA. Mawakin Ya Fito Ya Kare Kansa A Wani Hiran Muryar Waya Da Akayi Dashi.
Kan Cewa Shifa Wakarsa Bata Bata Tarbiya Bace, Yayi Wakarsa Ce Domin Nishadi, Inda Ya Bayyana Duk Wanda Yace Wakarsa Zata Bata Tarbiyya, To Dama Can Bai Iya Gyara Tarbiyyar Gidansa Bane,
Ya Bayyana Cewa Wakar Da Yakeyi Itace Harkar Da Take Kawo Masa Kudi, Yake Cin Abinci Da Ita. Don Haka Babu Wanda Ya Isa Ya Dakile Mishi Harkarsa, Tunda Ba Wani Aiki Wani Mutum Ya Bashi Ba.
Ga Yadda Hirar Ta Kasance Da Mawakin Ado Gwanja.