Kannywood

Gwamnati Ta Haramta Wakar “WARR” Na Ado Gwanja

Wata Sabuwa! Gwamnati Ta Haramta Sauraro Ko Amfani Da Wakar Ado Gwanja Na “WARR” Tun Kwanakin Baya Ne Dai Akata Kira Da Hukumomi Kan Su Dauki Matakai Kan Irin Salon Wakokin Da Ado Gwanjan Ke Fitarwa.

Inda Har Magana Takai Zuwa Kotu. Kan Ire Iren Wakokin Nasa, Bada Jimawa Ba Mawakin Ya Sake Sakin Wata Sabuwar Wakar Tashi Mai Suna “CHASS” Inda Itama Wakar Ta Kunshi Wasu Kalamai Na Rashin Mutunci.

Bugu Da Kare Kuma, Yan Mata Da Yawa Ne Suke Hawa Wakar A Shafukan Sada Zumunta. Inda Suke Rawa Na Rashin Mutunci Da Rashin Kunya. A Yanzun Dai An Haramta Saurara Da Kuma Amfani Da Wakar Na “WARR” Kwata Kwata .

Gwanja Warr

Back to top button
error: Content is protected !!