Kannywood
Ado Gwanja Ya Zama Uba

Tauraron fina-finan Hausa kuma mawaki, Ado Isa Gwanja ya samu karuwar diya mace.
Gwanja ya sanar da samun karuwar nashi ne a Shafinsa na Instagram Inda ya godewa Allah.
Muna tayashi murna da fatan Allah ya rayata rayuwa me Albarka.