Kannywood
Ado Gwanja Ya Cika Shekaru 2 Da Aurensa
Murnar cika shekaru biyu da auren Ado Gwanja da matar sa maimunatu. Jarumi kuma mawaki sunyi murna cika shekarunsu biyu da samun yancin aure
Inda su hada wani gagarumin shagali, kalli videon shaglin nasu