Kannywood

Ado Gwanja Na Shirin Angoncewa A Cikin Satin Nan

Labarin Da Muke Samu A Yammacin Ranar Lahadi, Ado Gwanja Na Shirin Angoncewa Cikin Satin Nan, Ana Sa Ran Gwanjan Zai Angonce Da Amaryarsa Maryar Zubair Paki,

Zuwa Yanzu Dai Ba.aga Katin Gayyatar Yana Yawo Ba, Don Ba.aga Wasu Makusantar Mawakin Sun Wallafa Ba. Amma Dai Dan Uwan Mawakin Har Ya Buga Sabuwar Wakar Bikin Ado Gwanjan.

Ga Cikakken Labarin.

Back to top button