Kannywood
Ado Ahmad Gidan Dabino Da Kyakyawar Diyarsa
MashaAllah! Hotuna Da Bidiyon Ado Ahmad Gidan Dabino (Gwamna Kwana Casa’in) Da KyaKyKyawar Diyarsa, Babban Jarumi Wanda Akafi Sani Da Malam Adamu Gwamna Shirin Kwana Casa’in Ya Bayyana Tare Da ‘Yar Cikinsa.
Inda Aka Wallafa Hotunansu Tare Da Bidiyonsu. Cikin Nishadi, Kyakyakwar Diyar Tashi Dai Mutane Na Magana Akanta Saboda Irin Kyan Da Allah Ya Mata, Shima Mahaifin Nata Yana Ji Da Ita Sosai.







