Kannywood

Adam Zango Ya Fara Daukar Wakar Atiku Abubakar

Inji Masu Iya Magana Dai Na Cewa. “Kyan Alkawari Cikawa” Adam A Zango Ya Wallafa Wani Gajeran Waka Tare Da

Hotunan Sabuwar Wakar Daya Karbi Kudade Har Biyar Biyar A Hannun Talakawa Domin Yima Atiku Abubakar Waka.

Shiga Ku Saurare Guntuwar Wakar Tare Da Hotunan Shirya Wakar Anan

 

 

NgHausa

I am YusHau Uba, CEO/Founder Of HausaMini.Com.Ng
Back to top button