Kannywood

Adam A Zango Yayi WUFF! Da Aisha Humaira

AUREN SIRRI! Yanda Adam A Zango Yayi WUFF! Da Jaruma Aisha Humaira Babbar Kawar Mai Shadda. Wasu Hotuna Sunata Yawo A Shafukan Sada Zumunta Inda Aka Nuna Adam A Zango Yayi Auri Aisha Humaira.

Sai Dai Wannan Ba A GasKiya Bane, Ya Aurentan Ne A Cikin Wani Sabon Shiri Da Aka Fara Shiryawa Mai Suna “RANA DUBU” Wannan Babban Shiri Ne Da Kamfani Dauda Rarara Kahutu Su Dauki Nauyi, ABuBaKar Bashir Maishadda Shine Mashiryin Shirin. Jamil Nafsin Tare Da Hussaini Ali Su Rubuta, Sai Ali Gumzak Ya Bada Umarnin Shirin

Mun Kawo Muku Yadda Ake Daukar Shirin Cikin Hotuna Da Bidiyo Domin Ku Fara Kallo, Kafin Shirin Yazo Izuwa GareKu.

https://m.youtube.com/watch?v=72cjrvReUWQ

 

One Comment

Back to top button
error: Content is protected !!