Kannywood
Adam A Zango Ya Shirya Wani Gasa Ga Wasu Kyawawan Yan Mata

Adam A Zango Ya Shirya Wani Abun Alkairi Ga Wasu Yan Mata Da Yayi Amfani Dasu Wajen Shirya Wasu Fina Finan Sa Da Su Gabata..
Jaruman Dai Sun Hada da
- Fati Shu’uma
- Fati S.U
- Zainab Raga
- Maryam
- Maryam Babban Yaro
- Maryam AB Yola
- Aisha Indo
- Zainab Indomie
Wadannan Sune Jarumar Da Ya Shirya Musu Gasa Kamarr Haka
Zaka Iyayin Zaben Naka A Cikin Comment Box Din Dake kan Instagram ADinan · Cikin Sauki
Tsarin Zaben Shine.. Zaka Shiga Shafin Adam Zango Na Instagram, Sai Ka Zabi Jarumar Da Tafi BurgeKa A Cikin Jaruman Da A lissafa A Sama..
Toh Duk Jarumar Da Tafi Samun Masoya Itace Zataci Kyautar..