Kannywood
Adam A Zango Ya Saba Auren Yaransa Mata Ni Kuma Ba Irinsu Bace
Adam A Zango Ya Saba Auren Yaransa Mata Ni Kuma Ba Irinsu Bace Inji Jaruma Ummi Rahab Kan Adamu Zango,
Har Yanzun Wuta Bata Lafa Ba Tsakanin Adam A Zango Da Matashiyar Jaruma Kuma Yarinyar Adam A Zangon Wato Ummi Rahab,
Inda Har Yanzun Jarumar Ke Jifan Tsohon Ubangidan Nata Da Zafafan Kalamai.
Kalli Bidiyon Nan Domin Jin Sabon Abin Da Ta Fada Akan Tsohon Ubangidan Nata.