Kannywood
Adam A Zango Ya Godewa Ali Nuhu Kan Koya Masa Fim Da Yayi
Shahararren Jarumin Kannywood Adam A Zango Ya Yabama Tare Da Godema Ubangidan Sa A Harkar Kannywood Wato Ali Nuhu, Inda Yayi Rubutu Ga Ubangidan Nasa Masu Daukar Hankali
Adam A Zangon Ya Bayyana Godiyar Tasa Ce A Shafinsa Na Instagram. Inda Yayi Yabo Sosai. Domin Kallon Bayanin Nasa Kalli Wannan Videon Dama Wasu Labaran.







