Kannywood
Adam A Zango Ya Fito Yayi Magana Kan Amaryarsa
Ban Sake Amarya Ta Ba, Amma Yanzun Tana Gidansu Kuma Daga Yanzun Zuwa Kowane Lokaci Za.a Iya Jin Magana Mara Dadi Da Zai Fito, Adam A Zango Yayi Magana Kan Abin Dake Tsakaninsu Da Sabuwar Amaryarsa Safiya Chalawa.
Cikin Damuwa Mawaki Kuma Fitaccen Jarumin KannyWood Ya Fito Ya Fadawa Duniya Halin Dasu Shiga Tsakanin Da Matarsa Wadda itace Kamar Amarya Yanxun.
Tun Kwanakin Baya Ne Aka Sami Rashin Jituwa Tsakaninsu. Inda Tun Lokacin Wasu Ke Ganin Kamar Zangon Ya Rabu Da Matar Tashi, Hakan Yasa Ake Cewa Kamar Maganar Da Mutane Keyi A Kansa Na Auri Saki Ya Tabbata Kenan. Sai Dai Jarumin Ya Nuna Cewa Har Kullun Idan Matsala Ta Faru Irin Wannan Wasu Lokuta Ba Laifinsa Bane Shi Kadai.
Ga Bidiyon Adam A Zangon Yana Bayani.