Kannywood

Abubuwan Da Baku Sani Ba Game Da Auren Lilin Baba Da Ummi Rahab

Wasu Abubuwan Da Baku Sani Ba Game Da Auren Lilin Baba Da Ummi Rahab! Ko Kunsan Cewa Lilin Baba Yana Da Mata, Kafin Wannan Auren Da Aka Daura Masa Da Ummi Rahab?

Jarumai Manya Da Kanana Sun Sami Halartar Bikin Sai Dai. Ko Kunsan Cewa Jarumai Irin Su. Adam A Zango, Nazir SarKin Waka, Yakubu Muhammad, Da Irin Su Sani Danja. Basu Sami Halarta Auren Na Lilin Baba Da Ummi Rahab?

Ko Kunsan Cewa A Bikin Lilin Baba Da Ummi Rahab Ko Ba’ayi Pre Wedding Pictures Ba, Har Izuwa Yanzun Kuma Babu Wani Hoto Da A Nuna Lilin Baba Da Ummi Rahab Suyi A Ranar Daurin Auren Nasu. Ko Kuma Kafin Bayan Daurin Auren Nasu.

Ko Kunsan A Bikin Lilin Baba Da Ummi Rahab Ba.ayi Dinner Ba, Ana Gama Daurin Aure A Garin Kano, Bayan Angama Cin Abinci Yasa Amaryarsa A Gaban Mota Suyi Kaduna Ba Tare Da An Tsaya Wasu Shagulgula Ba.

Ko Kunsan Gida Daya Lilin Baba Ya Sa Dukanin Matan Nasa Guda Biyu Wato Uwargidansa Da Ita Amaryarsa Ummi Rahab.

Mujallar Fim Ta Ruwaito Cewa Lilin Baba Yana Da Auren Mata Daya Harda Yaro Guda Daya Kafin Ya Auri Ummi Rahab, Amma Kuma Shi Mutum Ne Mai Tattalin Iyalinsa Ta Yadda Ba Wanda Zaice Maka Ya Taba Ganin Matar Tashi.

Ko Kunsan Cewa Ali Nuhu Shine Waliyyin Lilin Baba Wajen Karbo Auren Ummi Rahab. Inda Shine Kan Gaba Tun Daga Farkon Wajen Kai Kudin Sadaki Zuwa Har Ranar Da Aka Daura Auren.

 

NgHausa

I am YusHau Uba, CEO/Founder Of HausaMini.Com.Ng

One Comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button