Labarai

Abin Tausayi, Bayanin Murja Ibrahim Kan Kamata Da Ayi

Allah Sarki! Abin Tausayi, Cikin Kuka, Jawabin Murja Ibrahim kafin A Daure Ta Abin Da Yasa Ta Zargi Me Wushirya Da Najamu, Murja Ibrahim Din Shahararriyar Yar Tiktok Ta Fashe Da Kuka. Kan Cin Amanar Da Babban Abokinta Da Kuma Qawarta Su Mata.

Zuwa Yanzun Dai Murja An Turata Gidan Gyara Hali, Inda Ake Zarginta Da Qazafi Da Tayiwa Idris Mai Wushirya Tare Da Aisha Najamu.

Ga Bayanin Murja Ibrahim Din.

Back to top button
error: Content is protected !!