Kannywood

Abin Daya Faru Dani A Wajen Zabe, Aisha Humaira

Babu Wanda Ta Tabani, Aisha Humaira Tayi Bayanin Abin Daya Faru Da Ita A Runfar Za6e, Bayan Da Ace Tasha Da Kyar! Shahararriyar Jarumar KannyWood Aisha Humaira Tayi Bayani Kan Abin Daya Faru Da Ita.

Anata Cece Ku Ce Kan Cewa Jarumar Tasha Da Kyar A Runfar Zabe, Inda Akaganta A Wani Video Cikin Wasu Maza. Wasu Na Cewa A Daketa. Ga Bidiyon Bayanin Aisha Humaira Kan Abin Daya Faru Da Ita.

https://youtu.be/hSbKJ_T8VX0

Back to top button