Kannywood

Abin Da Tahir Fagge Yayi A Bidiyon Nan

Abin Da Tahir Fagge Yayi A Wannan Bidiyon Da Wasu Yan Mata Ya Jawo Masa Cece Ku Ce Da Allah Wadai, Tahir Faggen A Bayyanashi Tare Da Wasu Yan Mata Su Uku Suna Wani Irin Rawa Wanda Bai Dace Aga Garumin A Haka Ba. Ganin Cewa Ya Haifesu.

Sai Dai Ba Tun Yanzun Hakan Ya Fara Faruwa Da Jarumin Ba. A Baya Ma A Taba Nuna Jarumin A Gidan Gala Yana Wani Irin Rawa. Kalla Kuga Yadda Suyi A Wannan Bidiyon.

https://m.youtube.com/watch?v=psf3MzLTydE

 

Back to top button
error: Content is protected !!