Kannywood

Abin Da Maryar Ab Yola Ta Fadama Adam A Zango

Abin Da Tsohuwar Matar Adam A Zango Wato Maryam AB Yola Ta Fada Mishi A Wannan Bidiyon, Da Yawan Mutane Sunma Manta Da Cewa Jarumi Adam A Zango Ya Taba Auren Maryam AB Yola, Sai Dai Har Yanzun Wasu Basu Manta Ba.

Wani Lokaci Tsofaffin Masoyan Soyayyar Su Yakan Motsa Inda Sukan Wallafa Hoton Junan Su A Shafukan Sada Zumunta Tare Da Yiwa Kirarin Soyayya,

Anga Jaruma AB Yola Ta Hau Wata Waka Da Ake Yayinta A Shafukan Sada Zumunta Musanman Shafin Tiktok Wato Wakar “Da Kaine Zanyi Wuff!” Da Yawan Mutane Sun Alaqanta Maryam Din Tayi Wannan Bidiyon Ne Ga Tsohon Mijin Nata Wato Adam A Zango.

Ga Bidiyon Mun Kawo Muku, Kuma Ku Kalli Yadda Soyayyar Tasu Ta Kasance.

https://youtu.be/UIbCieA0ipA

 

Back to top button
error: Content is protected !!