Labarai
Abin Da Malam Yace A Karatunsa Na Karshe
Allahu Akbar. Dr. Ahmad BUK Kamar Yasan Zai Rasu, Kalli Abin Da Yake Cewa A Karatunsa Na Karshe, Inda Malam Ke Cewa Zai Huta Da Karatu A Satin Nan.
Dr Ahmad BUK Dai Yau Jumma’a Ne Allah Yasa Ya Rasu,
Kalla Abin Da Yake Cewa A Wannan Bidiyon.