Video
Abin Da Ke Tsakanin Aminu Saira Da Arewa24 Kan Shirin Labari Na
Anata Samun Cece Ku Ce Bayan Kammala Shirin Labari Na Season 1 Da 2, Inda Aminu Saira Ya Fitar Da Sanarwar Kila A Samu Canjin Tashar Da Zataci Gaba Da Nuna Shirin Na Labari Na.
Ga GasKiyar Lamarin Anan.