Kannywood
Abba Elmustapha Ya Cika Shekaru 13 Da Aure
Jarumin Fina-Finan Hausa Abba Elmustapha Ya Cika Shekara Goma Sha Uku 13 Da Aure, Jarumin Ne Ya Wallafa Haka A Shafukansa Na Na Sada Zumunta Inda Ya Wallafa Kamar haka,
“13 years of Love and Togetherness.
Happy Wedding Anniversary 💑Â
Allah ka kara mana zaman lafiya da kwanciyar hankali”Â