Kannywood

Ƙaddara Ce Ta Rabani da Gidan Mijina Na Na Dawo HarKar Fim

Ƙaddara Ce Ta Rabani da Gidan Mijina Na Dawo Harkar Fim – Inji Tsohuwa Kuma Sabuwar Jaruma Maryam Malika, Jaruma Maryam Malika Tana Daya Daga Cikin Jaruman Da Suyi Lokaci A Masana’antar KannyWood Domin A Lokacinta Zamu Iya Cewa Babu Kamarta.

Tana Cikin Tayinta Ne Sai Ta Sami Miji Tayi Aure, Har Allah Ya Albarkaceta Da Yara Uku, Cikin Shekaru Kusan 10 Da Aure.

Bayan Haka Kuma Sai Ga Jarumar Ta Fito Har Taci Gaba Da Shirya Fina Finai.

Ga Cikakken Hirar Da Akayi Da Ita Anan.

 

NgHausa

I am YusHau Uba, CEO/Founder Of HausaMini.Com.Ng
Back to top button